Translations:Baptism/9/ha
Zaka iya yi wa bangaskiyarka biki a lokacin baptisma.
- Yaushene za ka yiaptisma?
- Wa da wa zaka gayata?
- A ranar da za’a yi maka Baptisma, za ka iya shirya wata labari game da rayuwarka. yadda Yesu ya cece ka daga zunubi, ya baka rai na har abada.